iqna

IQNA

Allah wadai da
IQNA - Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da bude dakin ibada na Ram da shugaban kasar Indiya ya yi tare da la'akari da hakan a matsayin tarwatsa wuraren ibada na musulmi a kasar.
Lambar Labari: 3490536    Ranar Watsawa : 2024/01/25

IQNA - Shugaban kungiyar malaman duniyar musulmi ta hanyar buga wani sako a lokacin da yake yin Allah wadai da lamarin ta'addanci a garin Kerman, ya yi kira ga kasashen duniya da su yaki ta'addanci musamman ta'addancin gwamnatin sahyoniyawan.
Lambar Labari: 3490420    Ranar Watsawa : 2024/01/04

New York (IQNA) Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergei Lavrov, ya soki yadda ake ci gaba da nuna wariyar launin fata a kasashen yammacin duniya, da daidaitawa da yaduwar kyamar Musulunci da rashin hakuri da addini da kimarsa.
Lambar Labari: 3489867    Ranar Watsawa : 2023/09/24

Ramallah (IQNA) Ma'aikatar harkokin wajen kasar Falasdinu ta fitar da sanarwa inda ta yi Allah wadai da bude ofishin jakadancin Papua New Guinea a birnin Kudus da ta mamaye.
Lambar Labari: 3489778    Ranar Watsawa : 2023/09/07

Beirut (IQNA) A yayin da take yin Allah wadai da bude ofishin jakadancin yahudawan sahyoniya a birnin Manama, kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ta sanar da cewa, an aiwatar da wannan mummunan aiki da ya sabawa muradun al'ummar Bahrain da kuma imaninsu.
Lambar Labari: 3489771    Ranar Watsawa : 2023/09/06

Tehran (IQNA) Harin ta'addancin da aka kai a wurin ibadar Shahcheragh da yammacin ranar Lahadi ya fuskanci tofin Allah tsine a yankin da ma duniya baki daya.
Lambar Labari: 3489648    Ranar Watsawa : 2023/08/15

Washington (IQNA) Ta hanyar fitar da wannan sanarwa, kungiyar lauyoyin Amurka, a yayin da ta yi Allah-wadai da kyamar Musulunci a kasar, ta yi kira da a gudanar da gangamin wayar da kan musulmi da musulmi.
Lambar Labari: 3489625    Ranar Watsawa : 2023/08/11

New York (IQNA) Duk da adawar da Amurka da Tarayyar Turai suka yi, Hukumar Kare Hakkokin Dan Adam ta Majalisar Dinkin Duniya ta amince da kudurin da Pakistan ta gabatar na yaki da kyamar addini.
Lambar Labari: 3489463    Ranar Watsawa : 2023/07/13

Washington (IQNA) Yayin ganawarsa da firaministan kasar Sweden da kuma mayar da martani kan wulakanta kur'ani a kasar Sweden, shugaban na Amurka ya ki yin Allah wadai da abin da ya faru.
Lambar Labari: 3489428    Ranar Watsawa : 2023/07/06

Tehran (IQNA) A cikin wata sanarwa da ta fitar, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin da mahukuntan haramtacciyar kasar Isra'ila da 'yan sahayoniya suka kai a kan masallacin Al-Aqsa a jiya.
Lambar Labari: 3489166    Ranar Watsawa : 2023/05/19

Tehran (IQNA) Majalisar Dinkin Duniya ta fitar da wata sanarwa inda ta yi Allah wadai da kisan gillar da Saudiyya ta yi wa wasu fursunonin siyasa a kasar.
Lambar Labari: 3487056    Ranar Watsawa : 2022/03/15